Lyrics: *Make me higher yar boka
* you make me suffer yar boka🤦🏼♂
*you they make me tire yar boka🙇♂
*I love you baby yar boka
*I miss you baby yar boka😢
*I love you girl yar boka😍
*I never live you girl yar boka👫
*you make me tire yar boka🙇♂
*yar boka I love you more than my self,kinsan da haka
*itace kawae take sona lokacin ina talaka💑
*babu kudin ci nae wanka balantana na waka
*Soyayya with the true babu bayani Mae dara
*without you zuciyana kamar ana buga dara💔
*Never change girl soyayyarki ae nafara😍
*Da zafi ake dukan karfe that is why na tsara
*fushintama😡 gwanda ma ka dukeni harka kara🤺
*about me and you producer
n ciki sun gagara😏
*Mae son rabani dake lady yayi hattara👈🏻
*komae nake bukata zata bani kan lokacin Dana bukata🏃♀
*make me higher yar boka
*make me suffer yar boka🤦🏼♂
*you de make me tire yar boka🙇♂
*I love u baby yar boka😍
*I miss you baby yar boka😢
*I love you girl yar boka😘
*I never live you baby yar boka👫
*you make me tire yar boka🙇♂
*me & her munje gidansu🏡 domin na gaeda iyayenta🧕🏻👳🏻♂
*naewa mamanta magana Maesa hankali ya kwanta🧕🏻
*tace an baka kyauta ko a yau a daura💑
*magana muke da ita auren Mu yanda za'a tsara
*shirye-shirye da sadaki komae harna fara💴💵
*that is the only thing abinda ya rage a kaeta daki🏠
*na hau mota in the morning zani aeki🚘
*saega kiran masoyiya Mae kirki☎
*she tell me something Wanda ya bani mamaki🤔
*wae babanta ya mata miji cikin abokansa😳
Hankali ya tashi rayuwa taso ta kasa😭
*kamar na haqura but saenace bara da gwada🤷🏻♂
*nasha wuya harna canxa kala,ina zaune alwayz think about her sae naga ancimin kwala🙆🏻♂
*A.....Ashe yar bokace yasakan hauka bawanda ya isa ya taka
*ana cikin haka dani da ita ya yanke harka🙅🏻♂
*saenaji jikina kamar babu tsoka🍗
*I can't do this,nida ita kamar mini da hanta💝
*after all this yace anti an gama
*Haleema done die rayuwata tagama😱
*make me higher yar boka
*make me suffer yar boka🤦🏼♂
*you de make me tire yarboka🙇♂
*I love you baby yar boka😍
*I miss you baby yar boka😢
*I love you girl yar boka😘
*I never live you girl yar boka👫
*you de make me tire yar boka🙇♂